Shin idan na nuna muku yanda zaku samu $200 – $5000 online, shin zaku ban attention din ku?
Kusan nawa ne mafi karancin albashi? Wato minimum wage kenan?
₦30,000 ne kacal….
Kuma koh buhun shinkafa ba zai siya bah..
Tinda A BAG OF RICE COST N48,500….
Shin ku san cewa zaku iya samun Dollar a kowane wata ta hanyar dora littafi a Manhajar Amazon KDP koh baku iya rubutu bah?
Mafi sauki, ku kalli wannan video..
AMAZON KDP, wani tsarin samun kudi online ne, wanda muke amfani da shi, da ni da dallibai na, kusan dari biyu. (200). Kuma abin mamakin shi ne…
Ina mai gabbatar muku da KDP Cash Profits..
GET INSTANT ACCESS TO KDP CASH PROFITS
RIGHT NOW...
Zamu koya ma duka abin da ya kammata ka sani akan rubuta littafi da kuma dora wa akan manhajar Amazon KDP, Kobo da sauran su
Kadan daga cikin abubuwan da zaku koya a wannan course din..
yanda zaka bude Amazon KDP account, Foreign bank da cike tax
yanda zaka yi niche da keyword research
yanda zaka rubuta littafi a sauwwake
kindle cover design da sauran su
Ya kai mai karanta wanan information din!
AMAZON KDP shine online business mafi cancanta da ya kammata ka fara…
Ga wasu kwararan hujjoji nan..
Shi wanan kasawancin baya bukkatar wai sai ka kasance ….
1. Mai degree
2. Wani experience dabban
3. marubuci
4. Babu ruwanka da rubutu, sai da ka wallafa
5. Babu Ruwan ka da tallace tallace da sauran su
1. Evergreen
2. Summary
3. Hybrid
4. Travel guides
5. Pitch
6. Story book
7. Modelling
8. Trends da sauran su